HON. BETARA ALIYU YA AIKA DA WAKILANSA ZUWA KARAMAN HUKUMAN BAYO DOMIN GAISUWA TA AZIYA Hon. Muktar Betara Aliyu Dan Majalisa Mai Wakiltan Kananan Hukumomin Biu, Kwaya Kusar Bayo Da Shani Ya Aika Da WakilinsaHon. Muktar Betara Aliyu Dan Majalisa Mai Wakiltan Kananan Hukumomin Biu, Kwaya Kusar Bayo Da Shani Ya Aika Da Wakilinsa

Hon. Salihu Adamu Yanga, Hon. Nuhu Alasan Gadam Hon. Alaji Haruna Bakafada Zuwa Karaman Hukuman Bayo Domin Jajantawa Al-umman Karaman Hukuman Bayo Bisa Rasuwan Dan Majalisansu Hon. Umar Jauro Audi Dan Majalisa Mai Wakiltan Karaman Hukuman Bayo A Dokokin Jihar Borno

Hon. Yanga Yayi Bayani Amadadin Hon. Betara Aliyu Inda Yake Cewa Badan Halin Da Ake Cikiba Na LockDown Bs Da Hon. Betara Yazo Da Kansa Yayi Muku Ta Aziya, Amma Hon. Betara Yabada Sako Kudin Naira Dubu Dari Biyar (500,000) Abawaya Iyan Gidan Dan Mamacin Hon Jauro Audi, Anyi Adduwa Allah Yajikana Da Rahama Yabawa Al-umma Bayo Hakurin Rashinsa Amin.

10 MAY 2020

Post a Comment

0 Comments