Update;ongoing project. Rt HON. BETARA Zai Samar da Ruwan sha a Kauyen TAWASU-PAMIN Dake Karamar Hukumar KWAYA KUSAR.Rt HON.MUKTAR BETARA ALIYU member representing BIU, KWAYA, BAYO & SHANI federal constituency.


Rt Hon. Muktar Betara Aliyu. Dan Majalisa Mai Wakiltan Kananan Hukumomin BIU,KWAYA KUSAR, BAYO Da SHANI A Zauren Majalisar Wakilai

Ya Aika Da Masu Aikin Tonon Bohol Zuwa Kauyen Tawasu~~Pamin  Domin Samar Da Wada Tach-chen Ruwansha Wa Al- umman Kauyen

Jinjina Ga Hon.Betara Aliyu Allah Yasaka Maka Da Gidan Aljanna Yakarama Temakon Talakawanka Amin.

Signed

Betara Media Crew BMC

20-MAY-2020

Post a Comment

0 Comments